Allah Mai Iko; Kalli Bidiyon Wani Tsoho Mai Kama Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Abun mamaki..
Babbar Magana Yanzu Yanzu Ansamu Wani Tsoho mai Kama Da Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari yana tukin mota.
Mutane da yawa sunyi mamakin ganin wanna mutumin mai Kama da Shugaban Kasar Muhammadu Buhari kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video ka kalla.
Kamar yadda Ka sani dai a yanzu haka ana cewa Duk Wani Mutum akwai mai kama da shi a duniya kamar yadda a yanzu haka ma an samu Wani bawan allah yana Kama Da muhammadu Buhari.

Duk wanda ya Kalli wannan bawan allah dole sai yayi mamaki haka zalika kuma sai yace wannan shugaban kasa muhammadu Buhari ne ba Wani ba kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video nasan cewa kaima kayi mamaki yadda wannan bawan allah yayi kama da shugaban kasar nageria muhammadu Buhari.
Duk wanda ya Kalli wannan Video sai da yayi mamaki wasu kuma badan an fada musu cewa wannan ba shugaban Kasar Nigeria bane bazai taba yarda ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com