News

ALHAMDULILLAH; Jaruma Nafisat Abdullahi Za Tayi Bankwana Da Kannywood Auren ta Gaskiya Akai.

Wannan Itace Gaskiya Magana Akan Auren Jarumar kannywood nafisat abdullahi kamar yadda a yanzu haka labarin ya karade social media.

A yanzu haka Wani labari ya zagaye duniya Inda mutane da yawa sunyi mamakin wannan Maganar domin mutane da yawa suna cewa Duk wata jarumar kannywood baza tayi aure ba.

Domin idan baza ka manta ba Kasan cewa matan kannywood a yanzu haka Basu da burin suyi aure domin indai kaga mace tayi aure kuma jarumar kannywood akwai Dalilin.

Haka zalika wasu da yawa daga cikin su idan sunyi aure Kwanaki kadan zasu fito daga gidan mijin nasu su dawo masana’antar kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa ka Gane gaskiya akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa da ace zatayi aure da sai tafi samun Sauki.

A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata ace tayi aure domin zata rufawa kanta Asiri a yanzu haka Maganar gaskiya itace jaruma nafisat abdullahi ba aure zatayi ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button