Allah Mai Iko; Kalli Bidiyon Wani Tsoho Mai Kama Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari…
Babbar Magana Yanzu Yanzu an samu Wani tsoho mai kama da shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani video ya karade social media Inda mutane da yawa a yanzu haka Basu ga wannan Videon ba Amma a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video.
Domin zakuga abin Mamaki domin indai ka kalli wannan Video nasan cewa zaka iya cewa wannan shugaban kasa ne ba Wani ba Amma kuma a Maganar gaskiya itace ba shugaban kasa bane ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan tsoho yake kama da shugaban kasa muhammadu Buhari Inda a yanzu haka mutane da yawa sun mamaki.
Mutane da yawa badan an fada musu ba Basu taba tinanin cewa wannan ba shugaban kasa bane amma Kuka nasan cewa a yanzu haka daka Kalli wannan Video ka Gane gaskiya akai.
Kuce Gaba Da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com