News

Tirkashi” Wallahi Ali Nuhu Yafi Min Duk Malaman Addini Babbar Magana Wannan Maganar Ta Jawo..

Babbar Magana yanzu Yanzu Wani Matashi ya fito yace ali nuhu yafi Masa malamai kamar yadda a yanzu haka wannan maganar ta Jawo Cece Kuce.

Wani Matashi a shafin tiktok ya fito yayi Wani tsokaci Akan mutane Inda mutane da yawa Basuji dadin wannan maganar ba domin yace ali nuhu yafi Masa Duk Malaman Addini.

Har ya bada misalin cewa Duk wadan da ake Sakasu a gidan redio kuma a yanzu haka kasan cewa babu Wani malami wanda ba a saka karatun sa acikin gidan redio a yanzu haka ga Video zakaje yadda yake wannan maganar.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda yace kuma a yanzu haka Duk wanda yace karo da wannan maganar sai yayi magana akai.

Domin mutanan a yanzu haka Suna cewa bashi da hankali domin ya hada dan kannywood da kuma malamai a yanzu haka kai me zaka iya cewa Akan wannan labarin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka”Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button