Kalli Bidiyon Iskanci Da Safara’u Kwana Chasa’in Da 442 Sukai A Bainar Jama’a Tabbijam..
Babbar magana yanzu Yanzu Anbankado Wani Sabon video Safara’u Kwana Chasa’in da 442 Suna iskanci a wajan wasan Sallah.
Mutane da yawa sunyi magana Akan wannan Videon domin bai kamata ba kamar yadda ka sani dai a yanzu haka 442 ya Zama tamkar Mahaifi a wajan Safara’u.
Domin Safara’u tana matukar jin maganar sa amma kum a abinda yake koya mata ba dede bane domin iskanci kawai suke a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda Safara’u Kwana Chasa’in suka Aikata da 442 a filin wasa Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.
Duk wanda ya Kalli Abinda Safara’u Kwana Chasa’in suka Aikata da 442 a yanzu haka sai yayi magana akai kuma yayi allah wadai da abinda su kayi.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com