News

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Mutuwar Kabiru Na Kango Jarumin kannywood gaskiya akai..

Babbar Magana yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa Jarumin kannywood rasu kabiru na kango.

A yanzu haka mutane da yawa sun Shiga Cikin Wani Hali da sukaji labarin cewa allah ya yiwa fitaccen Jarumin kannywood rasu wanda a yanzu haka yana daya daga cikin malamai.

Kabiru Na Kango a yanzu haka Duk wanda ya Sanshi yasan cewa yana fitowa a matsayin malami acikin film haka zalika Baya taba fitowa a matsayin mutumin banza.

Sai kuma a yanzu haka akai ta Watsa labarin cewa allah yayi masa rasuwa Inda a yanzu haka ga gaskiyar magana akai domin ga wani video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akan Mutuwar tasa.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Bayani kuma kaji cewa bai rasuba yana nan da ransa babu abinda yake damon da kawai karyace.

Dan haka a yanzu haka muna fatan allah ya shiryi irin wadannan mutanan masu karya Akan jaruman kannywood allah yasa su Gane gaskiya amin summa ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button