Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yadda Wani Raso Zai Kashe Kansa Akan Mulkin Buhari…..
Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani yaro ya hau gadar nasarawa yace ba zai sakko ba har sai Buhari ya hauka daga milki kamar yadda a yanzu haka zamu kawo muku wannan labarin.
A yanzu Wani Matashi a jahar kano ya hau gadar nasarawa yace indai akaga ya sauka daga wannan saman gadar sai shugaban kasa muhammadu Buhari ya sauka.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa ya Zama dole a kaiwa wannan matashi a gaji domin zai ya fadowa daga saman domin ba Wani hankali ya cika ba.
Sai dai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa a rabu dashi zaima sakko ne domin bazai kashe kansa ba Akan abinda bai kai ya kawo ba.
Wannan matashi a yanzu haka babu wanda yasan Dalilin da yasa ya hau Samar wanna gadar domin dole akwai Babban Dalilin wannan ba shine asalin Dalilin ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com