Career
A duniya Kashe Na 69 Original Video
Yanzu Yanzu Shirin film din aduniya Kashi Na 69 ya fito kamar yadda a yanzu haka ga Full video ka kalla.
Full video.
Kamar yadda ka sani dai wannan Shirin yana zuwa a channel din Zinariya tv Duk Ranar Laraba a kuma wannan Shirin yana daya daga cikin Shirin mai dogon zango wadan da ake bibiya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com