News

Yanzu Yanzu Cikin Fushi 442 Yayi Zazzafan Martani Akan ‘Yan Kannywood..

Zazzafan Martani 442 zuwa ga yan kannywood kamar yadda a yanzu haka ya gaji da abinda Mutane suke fada Akan su shida Safara’u.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wasu daga cikin yan kannywood sun fito sunyi magana Akan Safara’u Kwana Chasa’in da 442 Akan abinda Suke Aikatawa.

Tijjani Asasen yana daya daga cikin yan kannywood din da ya fito yayi Magana Akan Safara’u Kwana Chasa’in da 442 shi kuma a yanzu haka 442 ya Fusata yayi Zazzafan Martani Akai ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda wannan Video ya kasance kuma a yanzu haka wannan Videon na 442 ya karade social media kuma mutane da yawa Suna cewa yayi kuskure Akan wannan abinda ya fada Akan yan kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button