News
Sani Ahamad – Da Kauna (Official Audio) 2022
Sabuwar wakar sani Ahamad “DA KAUMA ”
A yanzu haka shahararan mawaki sani Ahamad ya saki wata sabuwar wakar sa me Suna da kauna wannan wakar a yanzu haka ya yi tane dan masoyan sa.
Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa babu Wani mawaki wanda ya kai sani Ahamad iya waka domin a yanzu haka ya kasance yana daya Cikin mawakan masana’antar kannywood.
A yanzu haka ga Audio wannan wakar,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com