Career
Garzali Miko (Kaunar ki Nake) Latest Hausa Song
Sabuwar wakad garzali miko (Kaunar ki Nake)
Yanzu Yanzu mawaki Garzali miko ya saki sabuwar wakar sa kamar yadda a yanzu haka wannan ta burge masoyan sa wannan wakar a yanzu haka mai Suna (Kaunar ki Nake) ga tanan ka saurara.
Full Audio,
Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan wakar ta garzali miko kasan cewa wannan wakar tayi matukar Dadi haka zalika kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna yaban wannan wakar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com