Career
Ado Gwanja – Warr (Official Video) Download Mp3
Mawaki ado gwanja ya saki sabowar wakar sa me Suna WARR kamar yadda a yanzu haka wannan wakar tayi matukar tranding a duniya domin a yanzu ado gwanja yayi video wannan wakar.
Wannan wakar ta Warr a yanzu haka babu wata waka wacce ta kaita a yanzu haka Duk Cikin wakokin Hausa wanda akayi a yanzu haka saboda wannan wakar tayi grinding a duniya musamman tiktok.
Full video,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli Video wannan wakar kasan cewa wannan wakar tayi kyau kuma tun kafin ayi video ta audio ta tayi tranding a duniya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com