News
Innalillahi Wani Matashi Ya Kashe Mahaifinsa Da Tabarya Inda Yayi Masa Duka..
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un wannan matashin shine ya kashe Mahaifin sa da tabarya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadan sa.
Yanzu Yanzu Muke Samun Wannan Labarin Akan cewa wani matashi yayi Sanadiyar Mutuwar Mahaifin sa da tabarya kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade duniya.
Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yace wannan matashin bashi da imani haka zalika kuma bai san darajar Mahaifin sa ba a yanzu ga Hotun matashi ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Hotun shine matashi da ya kashe Mahaifin nasa da tabarya kuma a yanzu haka an kama wannan matashi.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com