INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN YANZU YANZU RARARA YANA CIKIN WANI..
babbar Magana Yanzu Yanzu Wasu matasa sun Fusata Akan abinda daukaka Kahutu rarara yayi Musu akan Gasar wakar Jagaba Shine gaba.
Kamar yadda ka sani dai dauda Kahutu rarara ya saka gasa wakarsa wacce ya yiwa Bola Ahamed Tinubu kuma mutane da yawa sun Shiga Cikin wannan Gasar.
Sai kuma a yanzu haka mutane da yawa sun fuskanci cewa Dauda Kahutu Rarara bazai bada wannan Gasar ba a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaji karin Bayani.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa suna goyan bayan wadan nan mutanan wadan da suka Shiga Cikin wannan Gasar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com