IZZAR SO EPISODE 92 ORIGINAL VIDEO
Izzar kashe na 92 kamar yadda a yanzu haka wannan Shirin a yanzu haka ya kama da wuta domin a yanzu haka hajiya Sara tana Cikin Wani.
Kamar yadda ka sani dai an tsaya a wajan da hajara tazo wajan hajiya Sara tana kwance Akan gado bata da lafiya Inda tayi mata al’bishir da cewa alhaji matawalle ya dauke ta aiki a babbar ma’aikata.
Full video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani yadda wannan Shirin na izzar so kashe na 92 zai kasance.
A yanzu Dalilin Dayasa ba a saka wannan Shirin ba shine an tabi hutu ne shine Dalilin Dayasa ba a saka ba kuma a yanzu haka ana nan za a dawo bada jimawa ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com