News

Innalillahi Yanzu Yanzu Mutuwar Ali Artwork Madagwal Gaskiyar Magana Akai….

Mutuwar Ali artwork madagwal Gaskiyar Magana akai kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun so suji Gaskiyar magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yau muka tashi da Wani labari Akan cewa allah ya yiwa ali artwork rasuwa kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Mutane da yawa Suna magana Akan cewa wannan labarin ba gaskiya bane a yanzu haka munyi binciki akan wannan labarin mun Gano gaskiya akai Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji gaskiyar magana akan wannan labarin kuma a yanzu haka mutane da sunji dadin cewa bai mutuba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka “Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button