News

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN YANZU YANZU ALLAH YA YIWA ALI ARTWORK…

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari Akan cewa allah ya yiwa ali artwork rasuwa.

Mutane da yawa a yanzu haka sunji wannan labarin amma kuma a yanzu haka wasu Suna karyata wannan labarin wasu kuma Suna cewa da gaske ne domin ba a karyar mutuwa.

A yanzu haka zamu fada muku gaskiya Akan wannan labarin na mutuwar ali artwork domin a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan Video kaji gaskiyar magana akai kuma a yanzu haka wannan labarin ya samo asali ne daga shafin facebook.

Wannan Labarin ba gaskiya bane domin a yanzu haka ali artwork yana Cikin koshin lafiya babu abinda yake damun sa kawai karyace irin ta mutane wacce suka saba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button