News

Innalillahi Yanzu Yanzu Safara’u Tasha Dakar Ita Da 442 A Wajan Wasan Sallah..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Safara’u Kwana Chasa’in tasha Dakar a Wajan Wasan Sallah ita da 442.

Yanzu Yanzu Safara’u Kwana Chasa’in ta gudanar da wasan Sallah ita da babban mawaki 442 Inda a yanzu haka ta Tara masoya da yawa a wajan wasan Sallar.

A yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon ka kalla zakaga yadda Safara’u ta gudanar da wasan Sallah kuma tasha dakar a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta gudanar da wasan Sallar nata ita da mawaki 442.

Mutane da yawa Sunje Wajan Wasan Sallah domin masoyan Safara’u Kwana Chasa’in da masoyan 442 sunji dadin wannan wasan Sallar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button