News

Yanzu Yanzu Adam A Zango Yayi Magana Akan Mutuwar Daraktan Shirin Izzar so Nura Mustapha Waye.

Yanzu Yanzu Adam a zango yayi magana Akan mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka allah ya yiwa wannan shahararan Daraktan Shirin Izzar so rasuwa nura Mustapha Waye.

A yanzu haka jaruman kannywood da yawa sunyi fatan al’kairi Akan allah ya jikanshi da Rahama sai kuma a yanzu haka shima adam a zango yayi magana Akan mutuwar Nura Mustapha Waye.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga cewa yadda adam a zango yace nura Mustapha Waye ya kasance mutumin arziki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button