News

Innalillahi Mummunar gobara ta lashe rayukan Ma’auratan likitoci a Maiduguri….

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un wata Mummunar gobara ta lashe mata da Miji a me dogori kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

A yanzu haka muke Samun Wannan Labarin na cewa anyi wata gobara ame dogori tayi Sanadiyar Mutuwar mata da Miji kuma likitoci.

Mutane da yawa sunyi fatan al’kairi Akan wannan mutuwar domin Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yace allah ya jikansu da Rahama.

Wadan nan ma auren tan sun kasance Suna Zaman lafiya a junansu domin a yanzu haka kasan cewa Duk wanda ya san su yana bada shedar cewa Suna zan lafiya a tsakanin su.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button