Za’aci Gaba Da Haska Muku Shirin Film Din LABARINA Duk Ranar Juma’a…
Za’aci Gaba Dayin film din labarina Duk ranar juma’a kamar yadda a yanzu haka Aminu Saira ya Wallafa wannan Bayani.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Basu da Wani buri daya wuce aci gaba da yin film din labarina kuma a yanzu haka za aci gaba da haska Shirin.
A yanzu haka Maganar da muke muku anci gaba da daukar Shirin wannan film din na labarina kuma a yanzu haka za a Fara haska wanna Shirin a tashar Aminu Saira Inda a yanzu haka ga Cikakken Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasa cewa kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan labarin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com