News
Masha Allah Ku Kalli Zazzafan Hotunan Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Na Barka Da Sallah..
Yanzu Yanzu Ummi Rahab DA Mijin ta Lilin baba sunyi Zazzafan wasu hotonan barka da sallah.
Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan labarin Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa allah ya kara Basu Zaman lafiya a yanzu haka dai ga hotonan ka kalla.

Wannan Hutonan Da Ummi Rahab Sukai Da Lilin Baba Ya dauki hankali Mutane da yawa

BArka Da Sallah Daga UMMI Rahab Da Mijinta Lilin baba

Kuce Gana da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com