News

Rahama Sadau Daga Karshe Ta Fito Acikin Film Din India Ta Girgiza Matan kannywood

Rahama Sadau daga karshe ta fito acikin film din India Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya rahama sadau ta wallafa Wani hoton a shafin ta na instagram ita da Wani babban jarumin India a Lokacin mutane da yawa sunyi mamaki.

Domin tace zaita bar Hausa film ne ta kuma India film a Lokacin mutane da yawa sunyi mamakin hakan Inda kuma a yanzu haka Maganar ta ta Zama gaskiya domin tayi Wani Sabon film din India.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka wannan fitowar da Rahama Sadau tayi a film din India ta Girgiza masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button