News

Daga Karshe Rahama Sadau Ta Fito Acikin Wani film Din India…

A karshe dai Rahama Sadau ta fito a film din India kamar yadda a yanzu haka ta wallafa video film din nata.

Kamar yadda ka sani dai tun kwanakin baya rahama sadau ta wallafa Wani hoton ta ita da Wani Jarumin India kuma ta wallafa cewa zata fito ne acikin film din India.

Mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin Duk Cikin masana’antar kannywood babu Jarumin daya taba fitowa acikin film din India sai rahama sadau.

A Kwanakin Baya rahama sadau idan bazaka manta ba tayi Wani Video a kasar india ita da wasu jarumai kuma wannan Video ya dauki hankali matuka sosai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.co

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button