News
Za’ A Rufe Shafin Tiktok Yanzu Yanzu Matan Tiktok Da Maza Sun Girgiza Da Wannan Labarin..
Innalillahi za a Rufe shafin tiktok yanzu Yanzu kamar yadda a yanzu haka kuma jaruman Cikin tiktok Suna bakin ciki da wannan labarin.
A yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa shafin tiktok za a rufeshi domin akwai wasu Dalilai manyan Inda a yanzu haka ga video ka Kalla zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai Inda a yanzu haka mutane da yawa kuma suna cewa bai kamata ba.
Domin ana nishadi ne acikin tiktok dan hakane yasa a yanzu haka mutane da yawa Basu goyi Baya arufe ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com