Innalillahi Aisha Najamu Izzar So Ta Shiga Wani Hali Bayan Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so..
Kalli halin da Aisha Najamu Izzar So ta Shiga bayan mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so.
A yanzu haka Duk Jaruman Cikin Shirin izzar so Suna Cikin Wani mawuyacin Hali musamman aisha najamu wato hajiya Nafisa Inda a yanzu haka zamu zaka muku Wani video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka allah ya yiwa nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar rasuwa kuma a yanzu haka aisha najamu tana Cikin Mawuyacin Hali Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga halin da Aisha Najamu Izzar So ta Shiga domin a yanzu haka tana Kuka da rashin nura Mustapha Waye.
Ba ita kadai ba hatta umar Hashim lawan Ahmad shima a yanzu haka yana Cikin Wani Hali Akan wannan mutuwar ta Nura Mustapha Waye.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com