Kalli Yadda Matan Shirin Izzar So Sukaje Ta’aziyar Nura Mustapha Waye Hajiya Nafisa Da Karima..
Kalli yadda jaruman Cikin Shirin izzar so sukaje Jana’izar Nura Mustapha Waye.
Jaruman Cikin Shirin izzar so maza da mata sunje Ta’aziyar Nura Mustapha Waye kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda kowa yaje wajan Jana’izar.
A yanzu haka wannan mutuwar ta Girgiza maza da mata na Cikin masana’antar kannywood musamman jaruman izzar so Inda a yanzu haka ga Video yadda sukaje Jana’izar ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaga yadda jaruman Cikin Shirin izzar so sukaji gidan nura Mustapha Waye sukayi Ta’aziya.
Mutane da yawa daga cikin masana’antar kannywood Sunje sunyi Ta’aziyar ba iya jaruman Cikin Shirin izzar so bane sukaje Ta’aziyar ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com