Innalillahi Ashe Wannan Shene Dalilin Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So…
wannan itace Sanadiyar mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so kamar yadda a yanzu haka zamu kawo muku Cikakken Bayani akai.
Kamar yadda ka sani dai a jiya muka tashi da Wani labari mara Dadi Akan allah ya yiwa nura Mustapha Waye rasuwa Inda wannan mutuwar ta Girgiza masana’antar kannywood.
Mutane da yawa Suna tambayar menene Dalilin Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so domin a yanzu haka mun Samu gaskiya magana Akan Dalilin Mutuwar tasa ka Kalli wannan Video.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani Akan Sanadiyar mutuwar Nura Mustapha Waye kuma a yanzu haka wannan itace gaskiyar magana.
Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar yana da kyan Hali domin mutane da yawa daga cikin masana’antar kannywood Suna yaban sa.
Kuma Duk wanda yasan nura Mustapha Waye yasan cewa babban director ne acikin masana’antar kannywood musamman shirin izzar so.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com