News

Innalillahi Allah ya Yiwa Nura Mustapha Waye Rasuwa Director Izzar so Yanzu Yanzu Allah ya jikanshi…

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu allah ya yiwa nura Mustapha Waye Rasuwa director izzar so.

A yanzu lawan Ahamad wato umar Hashim ya Wallafa labarin mutuwar sa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa allah ya gafarta masa.

Wannan mutuwar tayi matukar girgiza jaruman kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun wallafa labarin mutuwar tasa.

Kuma a yanzu haka mutane Suna cewa allah ya jikanshi da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button