Ado Gwanja Zai Auri Yayar Ummi Rahab Mai Zuwa Matan Kannywood girgiza…
Ado Gwanja zai ari yayata ummi rahab sati me zuwa kamar yadda a yanzu haka labarin ya karade social media.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka auren ado gwanja ya mutu shida maimuna kamar yadda a yanzu haka ba a san Dalilin Rabuwar suba.
A yanzu haka kuma labari ya karade duniya ana cewa ado gwanja yayar ummi rahab zai aure Inda a yanzu haka mutane da yawa sun karyata wannan labarin a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan Video kaji gaskiya magana a yanzu haka wannan labarin ba gaskiya bane domin bazai aure ta ba.
Kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa allah yasa ya mayar da Matarsa maimuna Dakin Mijinta.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com