Allah Sarki Kalli Yadda Mahaifiyar Ummi Rahab Ta Yiwa Auren Ta Addu’a Allah Ya Basu Zaman Lafiya..
Kalli yadda Mahaifiyar ummi rahab ta yiwa Auren ta addu’a ita da Mijin ta Lilin baba kamar yadda a yanzu haka zamu sama muku video.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ummi rahab tayi aure kuma a yanzu haka Lilin baba shine Mijin da ummi rahab ta aure kuma mutane da yawa sunyi farin ciki.
A yanzu haka Mahaifiyar ummi rahab tana zaune a maka kuma a yanzu haka ta yiwa ummi rahab da Lilin baba addu’a Allah ya Basu Zaman lafiya Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Mahaifiyar ummi rahab tayi mata addu’a ita da Mijin nata Lilin baba.
Ummi Rahab da Lilin baba sunji dadin wannan addu’a da Mahaifiyar ummi rahab tayi musu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com