Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Tsakanin Ali Nuhu Da Baban Lahayatu Da Abba Al’mustapha A Wajan Shirin AlaQa…
Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Tsakanin Baban Lahayatu Da Kum Abba Al’mustapha a wajan daukar film din AlaQa.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka anaci gaba da daukar Shirin film din AlaQa kamar yadda a yanzu haka wannan Shirin ya Daukaka a duniya kuma a yanzu haka yana samun maziyarta sosai.
Ali nuhu ya karo sababbin jarumai acikin wannan Shirin film din na AlaQa Inda kuma a yanzu haka a wajan daukar Shirin rigima da Barke Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga abun yake faruwa a wajan daukar Shirin film din AlaQa kuma a yanzu haka ba rigima suke a tsakanin su ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com