Martani Zuwaga Nafisat Abdullahi Akan Shirin” LABARINA” Ba Sai Dake Zamuyi ba..
Wasika zuwa ga nafisat abdullahi Akan Shirin film din labarina kamar yadda a yanzu haka tace ta fida daga cikin Shirin kuma a yanzu haka anci gaba da dauka.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka anci gaba da daukar Shirin Labarina kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan cewa nafisat abdullahi ta fita.
A yanzu haka wasu daga cikin masoyan Shirin film din labarina Suna cewa nafisat abdullahi ba tayi adalci ba data fita daga cikin Shirin kuma a yanzu haka anci gaba da daukar Shirin.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda akace gaba da daukar wannan Shirin na labarina.
Inda a yanzu haka za aci gaba da sakar muku wannan Shirin Domin mutanan da suka Fara Kallar wannan Shirin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com