News

Yanzu Yanzu Ummi Rahab Taci Gaba Dayin Tiktok Bayan Auren ta Da Lilin baba..

Yanzu Yanzu Ummi Rahab Taci Gaba Dayin Tiktok Bayan Auren ta kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai dai yanzu Sati daya Dayin Bikin ummi rahab da Lilin baba sai kuma a yanzu haka sai akaga ta wallafa Wani Video a shafin ta na tiktok.

Inda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin ganin wanna video kuma wannan Video ya Jawo mata Cece Kuce a duniya kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda ummi rahab take taka rawar ta kuma mutane da yawa Suna mata magana Akan wannan abinda tayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button