News

Abun Mamaki Wani Mahaukaci Ya Bawa Atiku Abubakar Da Yan Siyasar Nigeria..

Abun mamaki yanzu Yanzu Wani mahaukaci ya Bawa atiku abubakar shawara.

Babbar Magana a yanzu Wani video ya bayyana na Wani tsoho yana Bawa atiku abubakar shawara akan abinda zaiyi kuma mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

A yanzu haka dai ga wannan Videon ka kalla kaga yadda wannan mahaukaci yake Bawa atiku abubakar shawara Akan abinda yake faruwa.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda wannan mahaukaci yake cewa kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan wannan mahaukaci.

Akan wadan nan Maganganun da yayi kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna kara cewa atiku abubakar shine yafi dacewa ya Zama shugaban kasa a Nigeria.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button