Innalillahi Daga Aure Lilin baba Zai Saki Ummi Rahab Nan Da Shekara 3 Mutane Sun Fara Magana..
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un daga Aure Lilin baba zai sake ummi rahab kamar yadda a yanzu haka Wani Matashi ya fito ya tona asiri Akan Auren.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa auren Ummi Rahab da Lilin baba ba zaiyi lasting ba domin Nan da Shekara 3 zai saketa.
Inda a yanzu haka ga Cikakken Bayani ka kalli wannan Video domin kaji abinda yake faruwa a yanzu haka acikin masana’antar kannywood.
Kamar yadda ka kalli wannan Video kaji abinda yake faruwa domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan maganar da wannan matashi ya fito yayi bai kamata yayi ba.
Domin ya kamata ace fatan al’kairi yayi mata domin bai kamata yayi mata irin wannan fatan ba domin Duk wanda aka yiwa wannan fatan bazaiji Dadi ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com