News
Masha Allah Kalli Katafaran Gida Da Lilin Baba Ya Ginawa Ummi Rahab Ya Girgiza Matan kannywood
Masha Allah Kalli kata faren gidan da Lilin baba ya ginawa ummi rahab kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran suga irin gidan da mawaki Lilin baba ya ginawa ummi rahab domin a yanzu haka mutane da yawa Suna son Gani.
A yanzu haka dai ga wannan Videon ka kalla zakaga yadda gidan ummi rahab din yake domin yayi matukar tsaruwa sosai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda lilin baba ya ginawa ummi rahab katafaran gida Kuka a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da haka.
Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe “Digitalskil.com