Yanzu Yanzu Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin baba Ba…
Ashe wannan sine Dalilin Dayasa Adam a zango baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin baba ba.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa mai yasa adam a zango baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab.
Domin mutane da yawa Suna ta daka Ido suga adam a zango yaje wajan amma kuma sai sukaga cewa adam a zango baije ba hakane ya Jawo Cece Kuce a kannywood.
A yanzu haka mutane da yawa Suna so suji Dalilin da yasa adam a zango baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab ba kamar yadda wasu a yanzu haka Suna cewa ummi rahab bata Gayyace shiba.
Amma kuma a yanzu haka adam a zango bai Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Shagalin Bikin ba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com