News
Kalli yadda akakai Ummi Rahab Dakin Ta Na Aure /Lilin baba/…
Kalli yadda aka kai ummi rahab Dakin Mijinta Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna son kallan video.
A yanzu Yanzu Wani video Ummi Rahab ya bayyana a Lokacin da ake kaita Dakin Mijinta Lilin baba Inda tayi kuka sosai kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video.
Mutane da yawa da suka Kalli wannan Video sunyi mamakin yadda ummi rahab ta fashe da kuka a Lokacin da za’a kaita Dakin Mijinta Lilin baba.
Jaruman kannywood da yawa Suna farin ciki da wannan Auren na ummi rahab da Lilin baba kuma anyi shagalin Biki daba a taba yin irinsa ba a Masana’antar Kannywood.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com