News
Kalli Bidiyon Yadda Aka Kai Ummi Rahab Dakin Mijinta Lilin Baba…
Kalli yadda aka kai ummi rahab Dakin Mijinta Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sunje Wajan.
A yanzu haka dai Ankai ummi rahab Dakin Mijinta wato Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki.
Mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan Auren da akayi na ummi rahab da Lilin baba domin a yanzu haka jaruman kannywood sun ziyarci wajan.
Wannan auren na ummi rahab da Lilin anyi shagalin Biki daba a taba yin irinsa saba a masana’antar kannywood domin Duk wanda yaje wajan sai da yaji abinda da nama kuma.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com