Abu biyar da zanyi idan nazama shugaban kasar Nageria Atiku Abubakar yayi magana yanzu..
Abu biyar da zanyi indan na Zama shugaban kasa a Nigeria yanzu atiku abubakar ya Fadi abunda da zaiyi idan ya Zama shugaban kasa a Nigeria.
Yanzu atiku abubakar ya Fadi abubuwan da zai yiwa kasar nageria indai ya Zama shugaban kasa a Nigeria kamar yadda a yanzu haka Zamu Fara lissafa muku.

1,DA KATAR DA RASHIN TSARO.
kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Nigeria tana fama da rashin Tsaro a Yanzu domin kullin sai kaji ance an kashe Wani wanna Rashin Tsaro a koh da yaushe talakawa Suna kuka dashi.
Amma kuma a yanzu haka atiku abubakar tace da zarar ya Zama shugaban kasa a Nigeria zaiyi maganin rashin Tsaro a Nigeria.
2,TATTALIN ARZIKI
kamar yadda ka sani dai a yanzu haka tattalin arziki yayi kadan kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan tattalin arziki na kasa.
Shima wannan yana daya daga cikin abun yake kawo matsala a Nigerian domin a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan tattalin arziki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com