News

Kalli Bidiyon Safara’u a hotel ita da mawaki 442 Suna abinda bai daceba wannan abun ya dauki hankali..

Video Safara’u kwana chasain da mawaki 442 Suna abinda bai daceba kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon ku kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta kuma sana’ar waka kuma mutane da yawa Suna Ganin laifin ta Domin bai kamata ace ta Shiga Cikin Kungiyar su 442 ba.

Duk wanda yasan safara u yasan ta acikin masana’antar kannywood kuma a Sanadiyar film din Kwana chasa’in aka santa kamar yadda a yanzu haka kuma tace tabar harkar film.

Sai Yanzu wannan Videon na Safara’u kwana chasain ya Bayyana kuma mutane da yawa Suna Ganin cewa wannan Videon bai daceba.

Mawaki 442 a yanzu haka ya rige Safara’u kwana chasain a matsayin tamkar wata yar uwar sa domin Suna abinda bai daceba ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button