News

Auren Fatima Ali nuhu Da Shamsu Dan Iya Ya girgiza masana’antar kannywood yanzu Yanzu.

fatima ali nuhu zata aure shamsu dan iya kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media kuma wasu kuma karyata wannan labarin.

kamar yadda ka sani dai fatima ali nuhu ta kasance yar gidan Jarumin kannywood wato ali nuhu kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ta Isa aute.

Duk wanda yasan fatima ali nuhu yasan ta ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood domin tayi film acikin masana’antar kannywood Sai kuma a yanzu haka ake cewa wannan Jarumin zata aura wato shamsu dan iya.

Kamar yadda a yanzu haka wannan labarin babu Inda baije ba kuma Duk wanda ka tambaya yasan da wannan maganar ta auren fatima ali nuhu da kuma shamsu dan iya.

Babu Shakatawa a yanzu haka wannan labarin ba gaskiya bane kawai labarin ne na makar yatan youtube da suka saba kuma a yanzu haka ita fatima ali babu wata soyayya da take da Wani Jarumin acikin masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button