Kwankwaso ya janyewa atiku abubakar takarar shugaban Kasar Nigeria sunyi Zama a tsakanin su…
anyi Zama tsakanin atiku abubakar da kwankwaso kamar yadda a yanzu haka kwankwaso zai Jan yewa atiku abubakar ya Zama shugaban kasa.
A yanzu haka atiku abubakar ya zauna da kwankwaso Akan ya Janye masa ya Zama shugaban kasa doin ya san cewa indai kwankwaso bai Janye masa bai ba lailai ya Samu Nasara ba.
a yanzu haka indai kwankwaso ya Jan yewa atiku abubakar toh babu shakka ya Zama dole atiku abubakar yace zabe domin a yanzu babu wanda yake goyan bayan Tinubu.
Kwankwaso a yanzu haka bashi da Wani babban buri a ransa shiyasa zai janyewa atiku abubakar ya Zama shugaban kasa domin shima yasan cewa indai kwankwaso bai Janye masa ba yana Cikin halin ha ula’i.
Atiku abubakar yana matukar son kwankwaso domin a jam’iya daya suke jam’iyar PDP amma kuma shidai a yanzu haka kwankwaso ya koma wata sabuwar jam’iyar sa ta NNPP.
Mutane da yawa sunji haushin Akan yadda sukaji wannan labarin na cewa kwankwaso ya Jan yewa atiku abubakar ya Zama shugaban kasa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com