kalli yadda aisha najamu izzar so take motsa jiki a Jawo mata Cece Kuce a kannywood..
Kalli yadda aisha najamu izzar so take motsa jiki kamar yadda a yanzu haka wannan Videon ya Jawo mata Cece Kuce a duniya.
Kamar yadda ka sani dai aisha najamu izzar so ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar ta tana Haskawa sosai.
Sai jarumar ta wallafa Wani Videon a shafin ta na tiktok kamar yadda a yanzu haka tasha suka Akan wannan Videon data saki kamar yadda a yanzu ga wannan Videon ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda aisha najamu izzar so take motsa jiki ta kuma mutane da yawa a yanzu haka sunga laifin wannan Video.
Wasu kuma suna cewa wannan Videon babu Wani laifi da yayi domin idan ka kula ta rufe dikkanin Wani abinda zai fito a jikin ta na tsiraici.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com