Scholarships
Izzar so Episode 87 Original video
izzar so episode 87 kamar yadda a yanzu haka ga full din video ka kalla domin a yanzu haka mutane da yawa suna bukatar kallan film din.
kamar yadda ka Kalli wannan Film din na izzar so kashe na 87 kaga yadda aka tsara film din kuma a yanzu mutane da yawa suna cewa yayi matukar kyau sosai.
A yanzu haka zamu jira zuwa Wani satin Domin kallan cingana wannan film din na izzar so domin wannan Shirin yana fadakarwa da nishadan tarwa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com