Ikon Allah Sai kallo bayan tasha kwayoyin hana daukar Ciki ta haifi jarirai 4 Lokaci day..
ikon Allah baya karewa yadda wannan matar take sha kwayoyin rashin haihuwa domin kasa ta Haihu sai kuma allah ya bata yara guda 4.
kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mata wasu da yawa Suna shan kwaya domin kada su dauki ciki amma kuma ita wannan matar duda tasha wakar hana daukar ciki ta samu yaya guda 4.
A yanzu haka ga Video yadda wannan mata take Bayani Akan yadda take shan kwaya dan kada ta Haihu tayi Bayani babu yadda allah bayayi a yanzu haka ga wannan Videon ka Kalla.
Kamar yadda a yanzu haka kalli wannan Video kaji yadda tayi Bayani da bakin ta kuma tana godewa allah da wannan kyautar daya bata.
Wadan su matan suna cutar Mijin su kasa su Haihu dashi kuma suna amfani da Wani na Mijin a waje wanda ba Mijin su ba innalillahi gaskiya duniya tazo karshe.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com