News

Da gaske ne Adam a zango ya auri aisha Humaira jarumar masana’antar kannywood..

Da gaske ne adam a zango ya Aure Aisha Humaira jarumar masana’antar kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna son suji Gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin nan wasu hutonan adam a zango da Aisha Humaira suka karade social media kamar yadda mutane da yawa sunyi mamakin wannan labarin.

Duk wanda ya san adam a zango ya san cewa yana da farin jini ga Matan kannywood domin Duk Cikin mazan kannywood babu wanda ya kaishi farin jini.

Sai yanzu haka ake Watsa labarin cewa ya auri aisha Humaira jarumar masana’antar kannywood kamar yadda mutane da yawa Basu yarda da wannan labarin ba.

Domin aisha Humaira basa wata alaka da adam a zango domin Basu cika film a tsakanin su ba wannan Dalilin ne yasa mutane da yawa Basu yarda da wannan labarin ba.

wasu kuma Suna cewa ita soyayya babu Ruwan ta da wannan abubuwan dan haka dai a yanzu maganar gaskiya itace adam a zango bai aure aisha Humaira ba labaran karya ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button