News

Ana zargin nafisat abdullahi da shan kayan Maye a kasar dubai bayan taje wajena dina..

Yanzu Yanzu Anbankado Wani video jarumar kannywood nafisat abdullahi a kasar dubai tana abinda bai daceba kamar yadda a yanzu mutane da yawa Sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka nafisat abdullahi tana kasar dubai kuma tun Lokacin da tace tabar harkar film a Lokacin tace kasuwaci zata Tafi Kasar Dubai.

Sai kuma a yanzu haka aka Saki Wani video ta a kasar dubai din tana wajan Fati kamar yadda a yanzu haka kowa yayi matukar girgiza da wannan Videon.

Kamar yadda a yanzu haka dai babu wanda bai san cewa nafisat abdullahi ta kasance Shaharariyar jarumar kannywood kuma tun acikin Shirin Labarina.

sai kuma tace ta fita daga cikin wannan Shirin na labarina ita kasuwaci zata Tafi hakane yasa mutane da yawa sukai ta magana Akan cewa ta yiwa Aminu Saira rashin mutunci.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button