News

Talakawa karku zabe tsoho mara lafiya cutarku zaiyi bello yabo yayi kaca kaca ba Bola Tinubu…

.

Talakawa kada ku zabi tsoho a matsayin shugaban kasar domin bazai iya rike wannan kasar ba cewa Bello yabon Inda a yanzu haka ga karin Bayani akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu ana saka ran cewa bola Tinubu zai Zama shugaban kasa a Nigeria kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunce zasu zabeshi a matsayin shugaban kasar.

Bello yabon ya yayi Wani Zazzafan video Akan wanna Maganar da ake na cewa Bola Tinubu zai Zama shugaban kasa a Nigeria Inda yace kada talakan daya sake ya zabi shi a matsayin shugaban kasar.

Inda a yanzu haka ga Cikakken video kaji karin Bayani Akan Wannan maganar da bello yabo ya fada Akan Bola Tinubu.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda bello yabo yayi raga raga da bula tunubu Akan Zama shugaban kasa da zaiyi amma kuma wasu sunce babu abinda zai hanasu su zabeshi.

Bola Tinubu a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya kamar yadda mutane da yawa a yanzu haka sunce shine wanda zasu zaba a matsayin shugaban kasar nageria.

Amma shi dai bello yabo a yanzu haka ya Bawa talakawa shawara Akan wannan zaben da za ayi kuma wasu sun dauki wannan shawara tashi wasu kuma Basu dauka ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button